Dokokin ƙasar Nijar ga kafafen yaɗa labarai nada tsauri inda kafafen na gwamnati dama masu zaman kansu basa sanya waƙoƙin siyasa irin na Rarara.
Batu:
Akwai...
Akwai dai zarge-zarge tsakanin gwamnatin Najeriya da Nijar tun bayan juyin mulki da sojoji sukayi a kasar, wanda ke rura wutar labaran karya dangane...