Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Duk da Iƙirarin gwamnatin Katsina Ameena Dikko Radda na da shafin Instagram tun 2018

Akwai wani hoto daya yaɗu matuƙa game da yar gwamnan jahar Katsina mai suna Amina dikko Radda inda aka nuna  tare da wallafa wasu...

Abunda ya kamata ku sani dangane da makamin BGM-109 Tomahawk

A ranar juma'a ne dai aka wayi gari da labarin yadda Amurka ta kai harin makami mai linzami da akafi sani da missile. Duk da...

Wasu shafukan da suka dinga yaɗa ƙage da labaran ƙarya a shekarar 2025

Shekarar 2025 dai ta kasance shekarar da aka sami wasu shafukan sada zumunta da kaso mafi yawa na abubuwan da suke wallafawa kan kasance...

Ƙarya ne: Nasiru El-Hikaya baya cikin waɗanda VOA suka kora a shekarar 2018

Akwai wani shafin Facebook mai suna Gimbiyar Hausa ya wallafa wani iƙirari kan cewa ta kori wani ɗan jaridar VOA mai suna Nasiru Adamu...

Bidiyon Nnamdi Kanu a gidan yarin Sokoto haɗin AI ne 

Bayan hukuncin da koto tayi na ɗaure Nnamdi Kanu bisa laifin ta'addanci, hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta bada shi ga jami'an gidajen...

Rasha da Amurka ne kan gaba wajen yaɗa labaran ƙarya a yammacin Afirka cewar Fauziyya Kabir Tukur

Shekara da shekaru ƙasashen duniya kanyi amfani da yaɗa labarai wajen yaƙi da juna ko haddasa rikici a wasu kasashe domin cimma wata manufa. Ɗaukar...

Me ke janyo ƙaruwar juyin mulki a ƙasashen Afrika?

Ƙaruwar juyin mulki a ƙasashen Afrika na da matuƙar tasiri wajen daƙile mulkin damokraɗiyya musamman kasancewar dama mulkin damokraɗiyyar ba ƙarfi yayi ba. Juyin mulkin...

Tun shekarar 1999 na bar Musulunci cewar Binta Farouk

Wasu shafukan sada zumunta sun yaɗa labarin cewa wata mai suna Binta Farouk ta bar Musulunci ta koma Kirista, labarin ya ƙara da cewa...

Must read

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin...
- Advertisement -spot_imgspot_img