Yaren Hausa dai na cikin yarukan dake kara samun tagomashi a kasashen duniya dama kungiyoyin kasa-da-kasa domin kokarin isar da sako ga miliyoyin masu...
Shekara da shekaru dai hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA na kokawa kan matsalar shaye-shaye musamman tsakanin matasa.
Shugaban hukumar...