BindiddigiKarya ne: Ba’ayi juyin mulki a Ivory Coast ba

Karya ne: Ba’ayi juyin mulki a Ivory Coast ba

-

Hukunci: Ƙarya ne
Babu sahihan bayanai da suka nuna anyi juyin mulki a Ivory Coast, kuma bidiyo da hotunan da akai amfani da su tsoffi ne, wanda yasa Alkalanci yanke hukuncin cewa ikirarin anyi juyin mulki a kasar karya ne.
Akwai dai rahotanni da yawa dake yaduwa a kafafen sada zumunta inda ake ikirarin cewa anyi juyin mulki a kasar Ivory Coast.
Ikirari:
Ikirarin cewa anyi juyin mulki a kasar ta Ivory Coast wanda ke cigaba da yaduwa matuka a shafin Tiktok da Facebook wanda wannan shafin (( https://vm.tiktok.com/ZMSYAkfuG/ )) da wannan ((https://www.facebook.com/share/p/1An3PTTkmx/?))da wannan (https://www.facebook.com/share/v/16KRHtLczd/?)  suka yada.
               Labarin karya da ke cigaba da yaduwa
Shafukan da suka yada wannan labari da Alkalanci ta gani yawanci a kasashen Najeriya da Nijar suke.
Wani dan jaridan kasar ta Burkina Faso ya bayyanawa Alkalanci cewa shima ya ga labarin cewa anyi juyin mulki to amma ba gaskiya bane domin babu wani abu makamancin hakan.
Bincike:
Bisa kasa samun sahihin labarin cewa anyi juyin mulki a kasar ta Ivory Coast da kuma kura da cewa bidiyon da akayi amfani da su wajen nuna anyi juyin mulkin tsoffin ne. Wannan yasa Alkalanci yanke  hukuncin cewa ikirarin karya ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sababbin Labarai

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu Buhari ake ta yada wasu labarai da iƙirarai kala-kala wanda...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa...

Me yasa Amurka ta kai hari Sokoto?

Kasar Amurka ta takaddamar da hare-hare a wasu yankuna a arewacin Najeriya. Yanku nan sun hada da Arewa maso...

Duk da Iƙirarin gwamnatin Katsina Ameena Dikko Radda na da shafin Instagram tun 2018

Akwai wani hoto daya yaɗu matuƙa game da yar gwamnan jahar Katsina mai suna Amina dikko Radda inda aka...

Abunda ya kamata ku sani dangane da makamin BGM-109 Tomahawk

A ranar juma'a ne dai aka wayi gari da labarin yadda Amurka ta kai harin makami mai linzami da...

Bincike: Bidiyon Ali Baba Fagge da ke yawo a TikTok na zagin matar Ganduje haɗin AI ne

Iƙirari: A makon da ya gabata, wani bidiyo ya fara yawo sosai a kafar sada zumunta ta TikTok, wanda...

Karanta wannan

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin...

Kuna iya kuma soDANGANTAKA
An ba ku shawarar