Tun bayan da Kyaftin Ibrahim Traoré na rundunar sojojin Burkina Faso ya ɗare bisa karagar mulkin ƙasar bayan ya hamɓarar da gwamnatin Shugaba Paul-Henri...
Labarin hatsarin jirgin sama dauke da mahajjatan kasar Mauritania ya yadu matuka a shafukan sada zumunta. Tuni dai kamfanin jirgin saman na Mauritania ya...
Akwai dai rahotanni da yawa dake yaduwa a kafafen sada zumunta inda ake ikirarin cewa anyi juyin mulki a kasar Ivory Coast.
Ikirari:
Ikirarin cewa anyi...
A cikin ‘yan shekarun nan an cigaba da samun labaran karya musamman dake da alaka da kasar Burkina Faso.
Ikirari:
Wani shafin Facebook mai suna Rahama...