BindiddigiHoton Karya Kan Rashin Lafiyar Tinubu

Hoton Karya Kan Rashin Lafiyar Tinubu

-

Shin Hoton Rashin Lafiyar Tinubu Gaskiya Ne?

Akwai dai mutane da dama a Najeriya da suka wallafa wani hoto a Facebook dama yin karamin bidiyo a YouTube dake nuna shugaban Najeriya Bola Tinubu kwance a gadon asibiti.

A cewar wadanda suka wallafa hotunan shugaba Tinubu na kwance rai a hannun Allah.
Daya daga cikin wanda suka wallafa hoton a Facebook mai suna Hon M Gwabba  (archived here) yace “ Munaneman Baran Addu’a daga gareku,sakamakon Maigirma Shugaban Kasar Nigeria.
(Asiwaju Bola Ahmad Tinubu)baida lafiya.Wani Fata Zakuyimasa???”
Haka zalika wannan hoto an yadashi a YouTube (archived here)  inda ake ikirarin cewa Tinubun na kwance a asibiti.
Hoton dai da ake yadawa ba na shugaban Najeriya bane wato dai anyi amfani da fasahar gyara hoto na photoshop aka cire fuskar asalin maras lafiyar aka sanya fuskar shugaban Tinubu domin a nuna cewa baida lafiya.
Binciken Alkalanci dai ya nuna cewa wannan hoto dai karya ne.

Labarai masu alaka:

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Hotunan samuwar makaman kariya zuwa Burkina Faso daga Rasha da China hadin AI ne

  Yayin da Rasha da ƙasar Sin ke ci gaba da tura makamai zuwa yankin Sahel, wani hoto da bidiyo...

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu Buhari ake ta yada wasu labarai da iƙirarai kala-kala wanda...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa...

Me yasa Amurka ta kai hari Sokoto?

Kasar Amurka ta takaddamar da hare-hare a wasu yankuna a arewacin Najeriya. Yanku nan sun hada da Arewa maso...

Karanta wannan

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da...

Kuna iya kuma soDANGANTAKA
An ba ku shawarar