Fayyace abubuwa

Yadda wasu scholarship kan sanya ‘yan Afrika cikin bauta

A ‘yan shekarun bayan na ne dai rahotanni suka nuna cewa akwai tallan guraben bada tallafin karatu wato scholarship na bogi daga ƙasar Rasha....

Bayani kan raɗe-raɗin mutuwar shugaban Amurka Donald Trump

Akwai dai iƙirarai da ke yaɗuwa a kafafen sada zumunta  da ke cewa Shugaban Amurka Donald Trump ya mutu. Iƙirarin da ya fara da...

Wa za a iya kira matashi a hukumance?

A ranar 12 ga watan Agusta ne dai aka gudanar da ranar matasa ta duniya. Batun ko wa za a iya kira matashi dai ya...

Kisan ƴan jarida da sojin Isra’ila keyi a Gaza

Isra'ila ta kashe wani shahararren ɗan jaridar kafar yaɗa labarai ta Aljazeera Anas Al-Sheriff da abokan aikin sa huɗu a Gaza. Gidan talabijin na Aljazeera...

Yadda Labaran ƙarya, farfaganda daga kasashen waje ke tunkaro Najeriya

Najeriya ta sha fama matsalar labaran karya da farfaganda na cikin gida, musamman a lokutan zabuka. ‘Yan siyasa da wasu masu bukatar cimma wasu...

Shin gwamnatin jiha nada hurumin rufe gidan radiyo?

Gwamnan jihar Neja dake arewa maso tsakiyar Najeriya ya  bayar da umarnin rufe tare kwace lasisin gidan radiyo mai suna Badeggi FM, saboda zargin...

Shin Jami’an kare haddura ta kasa zasu iya aiki a hanyoyi mallakar jiha?

Akwai dai tataburza a wasu jihohin Najeriya inda wasu ke ganin cewa jami’an hukumar kiyaye haddura ta kasa wato road safety ba zasu iya...

Alkalanci ta shaida wasu daga cikin munanan hare-haren Rasha a Ukraine

  Mutane da dama anan yankin namu wanda ya hada dani kai na na kallon ko sauraron yake-yake da akeyi tsakanin kasashen daga nesa. Mutane...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta ta TikTok wanda ke nuna cewa jami'an tsaro sun kwashe...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Shahararren

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

You might also likeRELATED
Recommended to you