Kome yasa ake cigaba da yada labaran karya kan kasar Faransa a Najeriya bayan wasu kasashe sun bukaci sojojinsu su fice?
Batu:
Akwai wani shafin Facebook...
Suma malaman addini basu tsira ba wajen yada labaran karya akan su.
Batu:
Wani shafin Facebook mai suna Damagaram Post ya wallafa wani labari cewa Farfesa...
Kudirin haraji da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatarwa majalisun tarayyar Najeriya ya janyo zazzafan muhawara da suka a tsakanin ‘yan siyasa, talakawa...