Bindiddigi

Sanata Sani Musa bai ce Sanata Kawu Sumaila ya koma makarantar koyon turanci ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Premier Radio 102.7 FM ya wallafa labarin cewa wani Sanata mai suna Sani Musa ya gabatar da koke ga...

Matar Dan Bello na raye masu neman shares da likes ne ke yada cewa ta mutu

Ikirari: Wani shafin TikTok mai suna @danbello307 ya wallafa wasu faifan bidiyo tare da ikirarin cewa matar Dr. Bello Galadanchi wanda aka fi sani da...

Tsoffin motocin da ake nunawa ba na gidan Mai Deribe bane

  Ikirari: Akwai wani shafin Tiktok mai suna @abbasecmaina wanda ya wallafa wani bidiyo da aka ga tsoffin motoci kuma ya rubuta ikirarin cewa tsoffin motocin...

Shin shugaban Burkina Faso ya ayyana haihuwa kyauta a asibitocin ƙasar?

  Iƙirari: Wani shafin Facebook mai suna ATP Hausa ya wallafa cewa; shugaban kasar Burkina Faso ya ayyana haihuwa kyauta a asibitocin kasar. ((https://www.facebook.com/share/p/16DYLSfxG3/?)) Wannan wallafa ta sami...

Ina gaskiyar ganawar Tinubu da Kwankwaso?

Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Tijjani Tj Hamza ya wallafa wani bidiyo inda yayi ikirarin cewa; “Kwankwaso ya gana da shugaban kasa Bola Ahmed Tunubu,...

Shin an nemi wulakanta Shugaban Burkina Faso a Faransa?

A cikin ‘yan shekarun nan an cigaba da samun labaran karya musamman dake da alaka da kasar Burkina Faso. Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Rahama...

Waɗanne ƙasashe ake ganin suna goyon bayan kafa gwamnatin ƴan tawaye a Sudan?

Ayyana gwamnatin ƴan tawaye da jagoran RSF Laftanar-Janar Mohamed Hamdan Dagalo ya yi a Sudan, ya zo a daidai lokacin da yaƙin basasar ƙasar ke...

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa wani labari tare da hotuna wanda ya yadu matuka da yake ikirarin cewa mutane sama...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta ta TikTok wanda ke nuna cewa jami'an tsaro sun kwashe...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Shahararren

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Ina gaskiyar labarin karyewar gadar Gombe zuwa Adamawa a bana?

Akwai wani shafin TikTok mai suna @Yakuburasha42 ya wallafa...

Labaran karya daga Burkina Faso na cigaba da yaduwa a Najeriya

  Da dama daga ‘yan Najeriya masu amfani da kafafen...