Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina Gaskiyar Cewa Saudiyya Dabino Kadai Take Bai Wa Najeriya

Shekara da shekaru dai kasar Saudiyya na turowa Najeriya Dabino musamman gab da Azumin Ramadana a rabawa talakawa ko ‘yan gudun hijira. Ikirari Akwai wani bidiyo...

Kasashen Turai Basu Ki Karbar Fasfo Din Kasashen AES Ba

Tun bayan juyin mulkin kasar Nijar labarun karya kala-kala ke yaduwa kan kasashe daban-daban wanda ya hada da Tarayyar Turai. Ikirari: Akwai wani shafin Facebook mai...

Shin Cin Nama Iftila’i ne Ga Lafiyar Mutane?

Hukumomi lafiya na duniya dai sun bayyana yawan cin ko cin jan nama da yawa da cewa na iya janyo wasu cututtuka. To sai...

Kurji a wani sashe na fuska na nuna cuta a cikin mutum?

Iƙirarin dake yaduwa matuka a shafin TikTokinda yake cewa fitowar kurji a wani sashe na fuska na nuna alamar wata cuta a cikin mutum...

Shin Ana Maida Agwaluma GMO Ta Amfani Da Allura?

Batun sabbin nau’ikan kayan marmari da dabbobi da aka sauyawa kwayar halitta da ake kira da GMO batune da ake ta magana tare da...

Hanyoyin da zaku bi don gane labaran karya a WhatsApp

Akwai wasu hanyoyi da zaku iya bi domin don kare kanku daga labarun karya da ake turawa ta dandalin tura sakwanni na WhatsApp. 1. Wa...

Shin Ribadu Ya Ce Tinubu Na Cikin Jerin Masu Rashawa?

Nuhu Ribadu ya kasance tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. wanda yanzu shine mai baiwa shugaban kasa shawara kan...

Ina Gaskiyar Cewa Buhari Na Amfani Da kudin Hayan Gidansa ne Kawai Wajen Kula Da Iyalinsa?

Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mulki kasar a matsayin soja tsakanin shakerar 1983 zuwa 1985. Sannan ya kara mulkar kasar a mulkin farar...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...
- Advertisement -spot_imgspot_img