Tun bayan da Kyaftin Ibrahim Traoré na rundunar sojojin Burkina Faso ya ɗare bisa karagar mulkin ƙasar bayan ya hamɓarar da gwamnatin Shugaba Paul-Henri...
Najeriya dai na cikin ƙasashen duniya dake fama da matsalar tsaro da hare-haren ta’addanci wanda wasu lokuta kan haddasa labaran ƙarya kan matsalar musamman...