Ƙaruwar juyin mulki a ƙasashen Afrika na da matuƙar tasiri wajen daƙile mulkin damokraɗiyya musamman kasancewar dama mulkin damokraɗiyyar ba ƙarfi yayi ba.
Juyin mulkin...
Tun shekarar 2021 dai Janar Assimi Goita ke mulkin ƙasar Mali bayan ya aiwatar da juyin mulki.
Cikin abinda shugabannin juyin mulkin suka bayyana na...