Kasashe Ketare

Wasu labaran ƙarya dake yaduwa kan barazanar Trump ga Najeriya

A duk lokacin da aka sami wasu manyan bayanai musamman tsakanin ƙasa da ƙasa ko wasu jigogin siyasa, wasu kan yaɗa labaran ƙarya domin...

Abubuwan dake haddasa faɗace-faɗace bayan zaɓuka a Afrika

Zaɓe na nufin damar da jama'a ke da ita na zaɓar shugabannin su cikin lumana da gaskiya. Amma a zahiri, a yawancin ƙasashen Afrika, wannan...

Hoto haɗin ƙirƙirarriyar basirar AI kan yaƙin Sudan

Yayin da ƙasashen duniya da mutane ke cigaba da magana tare da Allah wadai da abubuwan dake faruwa a Sudan. A duk lokutan wani rikici...

Yadda ƙungiyar ta’addanci ke neman durƙusar da gwamnatin sojin Mali

Tun shekarar 2021 dai Janar Assimi Goita ke mulkin ƙasar Mali bayan ya aiwatar da juyin mulki. Cikin abinda shugabannin juyin mulkin suka bayyana na...

Yadda wasu ƙasashen Larabawa, Rasha, Amurka suka dinga taimakawa Isra’ila yayin yaƙin Gaza

Aƙalla ƙasashe sama da sittin ne sabon rahoton Majalisar ɗinkin duniya ya nuna cewa sun taimakawa ƙasar Isra'ila yayin da take kai hare-hare a...

Bidiyon ɓera a ɗakin yaɗa shirye-shirye na Aljazeera haɗin AI ne

Akwai wani bidiyo dake yaɗuwa matuka a kafafen sada zumunta, inda ake nuna cewa ɓera ya firgita mai gabatar da labarai a ɗakin watsa...

Iƙirarin wata mata tazo daga wata duniya ta Sauka a filin jirgi na JFK a Amurka ƙarya ne

Akwai wani labari dake yaɗuwa matuƙa a kafafen sada zumunta inda ake iƙirarin cewa wata ta sauka a filin tashi da saukar jiragen sama...

Ina gaskiyar cewa babu sojin ƙasar waje a Nijar

Juyin mulkin da soji sukayi a ƙasar Nijar ya janyo takun saƙa da wasu ƙasashe. Ƙasar ta Nijar dai ta fice daga ƙungiyar ECOWAS tare...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Hotunan samuwar makaman kariya zuwa Burkina Faso daga Rasha da China hadin AI ne

  Yayin da Rasha da ƙasar Sin ke ci gaba da tura makamai zuwa yankin Sahel, wani hoto da bidiyo...

Shahararren

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da...

You might also likeRELATED
Recommended to you