Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Matakan Kare Kai Daga Masu Cire Kudi Daga Asusun Ajiya

Wasu garuruwa da birane a Najeriya na fama da karancin takardun Naira wanda ya sanya wasu suka koma yin harkar cinikayya da tura kudi...

Ina Gaskiyar Cewa Farfesa Maqari Ya Zama Wanda Yafi Kowa Ilimin Hadisi A Afrika?

Suma malaman addini basu tsira ba wajen yada labaran karya akan su. Batu: Wani shafin Facebook mai suna Damagaram Post ya wallafa wani labari cewa Farfesa...

Shin Sanata Barau Ne Ya Jagoranci Wucewar Kudirin Dokar Haraji Zuwa Karatu Na Biyu?

Kudirin haraji da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatarwa majalisun tarayyar Najeriya ya janyo zazzafan muhawara da suka a tsakanin ‘yan siyasa, talakawa...

Shin Shugaban Senegal Ya Bukaci Putin Yasa Kasashen Burkina Faso, Mali, Nijar Su Koma ECOWAS?

Labarun karya da na kawar da hankulan mutane dai na cigaba da yaduwa a kafafen sada zumunta musamman kan halin da ake ciki a...

Shin Nijar Ta Kori Jakadan Tarayyar Turai?

Alakar kasar Nijar da kungiyoyin kasa da kasa dai ta fara samun matsala ne tun bayan juyin mulki, wanda aka dinga samun ikirari da...

Ina Gaskiyar Cewa Babu Alaka Tsakanin Najeriya Da Nijar A Hukumance?

Tun bayan juyin mulkin da sojojin Nijar sukayi dai an sami takun saka tsakanin kasar ta Nijar da kasashen duniya dama kungiyoyin irin su...

Yaushe Khadijah AbdulHameed Taki Musabaha Da Shugaban Bankin UBA?

Gidauniyar bankin UBA dai na daukar nauyin gasar rubutun insha’i wato essay competition, shekaru sama da goma, wanda yara ‘yan makaranta kan shiga. Batu: A tsakanin...

Yadda Wasu Ke Shammatar Gidajen Jaridu Wajen Yada Labaran Karya

Labaran karya Ko labaran kau da hankula koma labaran yaudara yana neman zama ruwan dare a harkar tsaro dama yaki da yan bindiga a...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...
- Advertisement -spot_imgspot_img