Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Mijin Rahama Sadau: ‘Yan social media na cigaba da yada hotunan karya

Tun bayan bullar labarin auren shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo Rahama Sadau da wani mai suna Ibrahim Garba, hotuna ke cigaba da karade shafukan sada...

Yadda Labaran ƙarya, farfaganda daga kasashen waje ke tunkaro Najeriya

Najeriya ta sha fama matsalar labaran karya da farfaganda na cikin gida, musamman a lokutan zabuka. ‘Yan siyasa da wasu masu bukatar cimma wasu...

Ƙarya ne: Ghana bata ce zata dawo da duk ƴan Najeriya ba

  Akwai dai kiraye-kirayen da wasu ƴan ƙasar Ghana keyi na gani gwamnatin ƙasar ta maida ƴan Najeriya ƙasar tun bayan batun naɗin sarautar Sarki...

Shin gwamnatin jiha nada hurumin rufe gidan radiyo?

Gwamnan jihar Neja dake arewa maso tsakiyar Najeriya ya  bayar da umarnin rufe tare kwace lasisin gidan radiyo mai suna Badeggi FM, saboda zargin...

Karya ne Ali Nuhu bai samar da Asibiti a Abuja ba

Akwai dai wani labari da kuma hotuna dake matukar yaduwa a kafafen sada zumunta dake ikirarin cewa shahararren dan wasan kwaikwayo Ali Nuhu ya...

Shin sabuwar gadar jihar Nasarawa ta rushe?

Wani shafin Facebook mai suna Kabiru Danladi Lawanti ya wallafa wani hotu inda yake ikirarin cewa “ An ce nan ₦10bn flyover ce ta rushe...

Ina gaskiyar cewa an kirkiri sabbin jihohi?

Shekara da shekaru dai wasu na neman a kirkiri wasu sabbin jihohi a Najeriya. Tun bayan lokacin mulkin Soji dai ba’a kara kirkirar koda sabuwar...

Shin London Clinic da Buhari ya rasu karamin asibiti ne?

Asibitin London clinic da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu dai asibiti ne dake kasar Burtaniya. Wasu mutane a Najeriya saboda da sunji ance...

Must read

Labarin cewa Christopher Musa ya bai wa Aminu Ado Bayero wa’adin awa 24 ya je ya same shi, ƙarya ne

Tun bayan tababar sarautar Kano ake samun labaran karya...

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan...
- Advertisement -spot_imgspot_img