Tag:Najeriya

Gaskiyane Sanata Akpabio Yayi Sallah A Masallacin Kasa?

Masallacin kasa wato National Mosque dake Abuja dai gurin ibadane da mafi kasarin lokuta shugabanni ke zuwa yin ibada ko daura auren ‘ya’yansu. Batu: Ranar Juma’ar...

Shin Daga Tutar Rasha A Arewa Yasa Aka Saka Hausa A Kudin BRICS?

Kungiyar kasa da kasa ta BRICS dai a jiya laraba ta fitar da samfurin kudin kungiyar da zasu fara amfani dashi a kasuwancin kasa...

Ko Majalisar Dinkin Duniya Na Neman Masu Fassara A Jihohin Arewacin Najeriya?

Yaren Hausa dai na cikin yarukan dake kara samun tagomashi a kasashen duniya dama kungiyoyin kasa-da-kasa domin kokarin isar da sako ga miliyoyin masu...

Hoton Karya Kan Rashin Lafiyar Tinubu

Shin Hoton Rashin Lafiyar Tinubu Gaskiya Ne? Akwai dai mutane da dama a Najeriya da suka wallafa wani hoto a Facebook dama yin karamin bidiyo...

Latest news

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa wani labari tare da hotuna wanda ya yadu matuka da...
- Advertisement -spot_imgspot_img

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da suka bayyana cewa ‘yan Najeriya sunyi asarar makudan kudade yayin...

Cirani: Shin Tarayyar Turai ta amince ‘yan Afrika su tsallaka ta Libya ba tare da Biza ba?

Duk da cewa kasashen turai na nuna damuwa tare da daukar matakan rage shigar bakin haure, ‘yan cirani dake...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...