Sanata Akpabio ya sharara karya kan babu barazanar ta’addanci a Najeriya.
Shekaru sama da goma kenan Najeriya ke fama da matsalar ‘yan kungiyar Boko Haram...
Kome yasa ake cigaba da yada labaran karya kan kasar Faransa a Najeriya bayan wasu kasashe sun bukaci sojojinsu su fice?
Batu:
Akwai wani shafin Facebook...
Kudirin haraji da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatarwa majalisun tarayyar Najeriya ya janyo zazzafan muhawara da suka a tsakanin ‘yan siyasa, talakawa...
Kwanaki sama da bakwai kenan jihohi arewa maso yamma bakwai, Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Jigawa, Sokoto da Zamfara, arewa maso gabashi guda shida Adamawa,...