Tag:Arewa

Cirani: Shin Tarayyar Turai ta amince ‘yan Afrika su tsallaka ta Libya ba tare da Biza ba?

Duk da cewa kasashen turai na nuna damuwa tare da daukar matakan rage shigar bakin haure, ‘yan cirani dake tsallakawa ba tare da ka’ida...

Labaran ƙarya ne ke haddasa ƙiyayya tsakanin ‘yan kudu da ‘yan arewa

Shekara da shekaru dai ana samun rasa rayuka da dukiyoyin al’ummar arewacin Najeriya a kudancin kasar. Abubuwan da suka haddasa wannan matsala ta kin...

Bidiyon ƴan sanda sunyi kame a Edo ƙarya ne, bidiyon ya faru a Ghana ne

  A yayin da ƴan Najeriya ke cigaba da Allah wadai da kisan wasu matafiya a jihar Edo, wasu na amfani da wannan dama wajen...

Shin Bakanuwa Ce Ta Farko Data Zama Kwamishinan ‘Yan Sanda A Arewa?

Nuna wane ko wance sune na farko da suka zama ko suka kware kan wasu ayyuka ko fannoni na zuwa da ikiraran karya a...

Shin Sanata Barau Ne Ya Jagoranci Wucewar Kudirin Dokar Haraji Zuwa Karatu Na Biyu?

Kudirin haraji da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatarwa majalisun tarayyar Najeriya ya janyo zazzafan muhawara da suka a tsakanin ‘yan siyasa, talakawa...

Matsalar Wutar Lantarki A Arewacin Najeriya

Kwanaki sama da bakwai kenan jihohi arewa maso yamma bakwai, Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Jigawa, Sokoto da Zamfara,  arewa maso gabashi guda shida Adamawa,...

Latest news

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta ta TikTok wanda ke nuna cewa jami'an tsaro sun kwashe...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Must read

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...