Ilimin Samun sahihan labarai

Rasha da Amurka ne kan gaba wajen yaɗa labaran ƙarya a yammacin Afirka cewar Fauziyya Kabir Tukur

Shekara da shekaru ƙasashen duniya kanyi amfani da yaɗa labarai wajen yaƙi da juna ko haddasa rikici a wasu kasashe domin cimma wata manufa. Ɗaukar...

ƙirƙirarrayir basirar AI wanne hali Najeriya ke ciki?

A cikin watan Satumba, 2025 aka samu wani shafi na caca ya ƙirƙiri bidiyo da hoton talla na ƙarya ɗauke da sa hannun shugaban...

Abinda muka sani dangane da Laftanar A.M Yerima

Tun bayan sa-in-sa da aka samu tsakanin Laftanar Yerima da Nyesom Wike a Abuja, ake ta yamaɗiɗin cewa wannan matashin soja ɗa ne ga...

Abinda ya kamata ku sani kafin tafiya cirani ko cike tallafin karatu

Yayin da matasa a Afrika musamman a Najriya ke cigaba da kokarin samun tallafin karatu, aikin yi, horo ko neman kudi a kasashen waje,...

Hanyoyin kare kai daga faɗawa hannun masu zambar ɗaukar aiki

Gane bambanci tsakanin sihihan guraben aikin da na bogi yana iya zama abu mai wahala, wanda hakan na iya janyo asarar lokaci, kuɗi, da...

Yadda Labaran ƙarya, farfaganda daga kasashen waje ke tunkaro Najeriya

Najeriya ta sha fama matsalar labaran karya da farfaganda na cikin gida, musamman a lokutan zabuka. ‘Yan siyasa da wasu masu bukatar cimma wasu...

Labaran karya daga Burkina Faso na cigaba da yaduwa a Najeriya

  Da dama daga ‘yan Najeriya masu amfani da kafafen sada zumunta na cin karo da labarai kala-kala dangane da kasar Burkina Faso, tun bayan...

Hanyoyin da zaku bi don gane labaran karya a WhatsApp

Akwai wasu hanyoyi da zaku iya bi domin don kare kanku daga labarun karya da ake turawa ta dandalin tura sakwanni na WhatsApp. 1. Wa...

Sababbin Labarai

Labarin cewa Christopher Musa ya bai wa Aminu Ado Bayero wa’adin awa 24 ya je ya same shi, ƙarya ne

Tun bayan tababar sarautar Kano ake samun labaran karya da suka shafi bangarorin biyu wato bangaren Sarki Aminu Ado...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan kiyashin kiristoci a Najeriya da kuma bayanin yiwuwar turo da...

Bidiyon Nnamdi Kanu a gidan yarin Sokoto haɗin AI ne 

Bayan hukuncin da koto tayi na ɗaure Nnamdi Kanu bisa laifin ta'addanci, hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta...

Shahararren

Labarin cewa Christopher Musa ya bai wa Aminu Ado Bayero wa’adin awa 24 ya je ya same shi, ƙarya ne

Tun bayan tababar sarautar Kano ake samun labaran karya...

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Ƙarya ne: Ba a baiwa ƙabilar Hausa kambun bajinta na duniya ba

Akwai wani hoton alamun bada kyauta na kambun bajinta...

Babu ‘Yan Arewa A Taron Hadin Gwiwar Najeriya Da Saudiyya?

Alakar Najeriya da kasar Saudiyya dadaddiyar alaka ce musamman...

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan...