Yau da kullum

Yadda ƙungiyar ta’addanci ke neman durƙusar da gwamnatin sojin Mali

Tun shekarar 2021 dai Janar Assimi Goita ke mulkin ƙasar Mali bayan ya aiwatar da juyin mulki. Cikin abinda shugabannin juyin mulkin suka bayyana na...

Yadda wasu ƙasashen Larabawa, Rasha, Amurka suka dinga taimakawa Isra’ila yayin yaƙin Gaza

Aƙalla ƙasashe sama da sittin ne sabon rahoton Majalisar ɗinkin duniya ya nuna cewa sun taimakawa ƙasar Isra'ila yayin da take kai hare-hare a...

Ikirarin karya kan mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima

Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna DDL Hausa ya wallafa wani ikirari dake cewa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya koka kan yadda dan gidan...

Shin Shugaban ƙasa zai iya dakatar da gwamna?

A ranar 18 ga watan Maris na 2025 shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas tare da dakatar da...

Shin Gidan Sarkin Kano Na Nasarawa Makabarta Ce?

Tun bayan takaddamar masarauta a jihar Kano da ta sanya sarki Aminu Ado Bayero barin gidan Rumfa zuwa gidan sarki na Nasarawa akayi ta...

Ina Gaskiyar Cewa Akpabio Ya Ba Wa Natasha Hakuri

A cikin ‘yan makwannin nan dai an sami cacar baki tare da zarge-zarge tsakanin shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti, wanda...

Shin Ribadu Ya Ce Tinubu Na Cikin Jerin Masu Rashawa?

Nuhu Ribadu ya kasance tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. wanda yanzu shine mai baiwa shugaban kasa shawara kan...

Gaskiya Ne Babu Wani Bangare Na Najeriya Dake Fama Da Barazanar Ta’addanci?

Sanata Akpabio ya sharara karya kan babu barazanar ta’addanci a Najeriya. Shekaru sama da goma kenan Najeriya ke fama da matsalar ‘yan kungiyar Boko Haram...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Hotunan samuwar makaman kariya zuwa Burkina Faso daga Rasha da China hadin AI ne

  Yayin da Rasha da ƙasar Sin ke ci gaba da tura makamai zuwa yankin Sahel, wani hoto da bidiyo...

Shahararren

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Wa za a iya kira matashi a hukumance?

A ranar 12 ga watan Agusta ne dai aka...