Labarin hatsarin jirgin sama dauke da mahajjatan kasar Mauritania ya yadu matuka a shafukan sada zumunta. Tuni dai kamfanin jirgin saman na Mauritania ya...
Akwai dai rahotanni da yawa dake yaduwa a kafafen sada zumunta inda ake ikirarin cewa anyi juyin mulki a kasar Ivory Coast.
Ikirari:
Ikirarin cewa anyi...
Ikirari:
Akwai wani bidiyo da wani shafin Facebook mai suna Yaron Sokoto ya wallafa inda aka ga fitaccen mawakin nan Rarara da amaryarsa suna sumbatar...
Ikirari:
Wani shafin TikTok mai suna @danbello307 ya wallafa wasu faifan bidiyo tare da ikirarin cewa matar Dr. Bello Galadanchi wanda aka fi sani da...
Ikirari:
Akwai wani shafin Tiktok mai suna @abbasecmaina wanda ya wallafa wani bidiyo da aka ga tsoffin motoci kuma ya rubuta ikirarin cewa tsoffin motocin...