Tun bayan hamɓarar da gwamnatin shugaba Muhammadu Bazoum da sojin kasar Nijar sukayi, aka sami takun saƙa tsakanin gwamnatin sojin ta Nijar da ƙasar...
Hukumomi a Najeriya dai sun rufe ko ace nome dubunnan shafukan sada zumunta bisa zargin su da laifuka daban-daban.
Iƙirari:
Wasu shafukan facebook dai sun wallafa...
Isra'ila ta kashe wani shahararren ɗan jaridar kafar yaɗa labarai ta Aljazeera Anas Al-Sheriff da abokan aikin sa huɗu a Gaza.
Gidan talabijin na Aljazeera...
Tun bayan bullar labarin auren shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo Rahama Sadau da wani mai suna Ibrahim Garba, hotuna ke cigaba da karade shafukan sada...