Bindiddigi

Ina Gaskiyar Cewa Buhari Na Amfani Da kudin Hayan Gidansa ne Kawai Wajen Kula Da Iyalinsa?

Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mulki kasar a matsayin soja tsakanin shakerar 1983 zuwa 1985. Sannan ya kara mulkar kasar a mulkin farar...

Shin Gunkin Statue of Liberty Abin Bauta Ne?

Wutar California dai ta haddasa da kuma cigaban samun labaran karya da dama a tsakanin mutane da dama a shafukan sada zumunta. Batu: A ranar 12/01/2025...

Hotunan ƙarya kan wutar Los Angeles

Yayin da hukumomin jihar California ke cigaba da kokarin shawo kan wutar dajin dake ci a jihar, ikirari, hotuna da bidiyoyin karya na cigaba...

Ina Gaskiyar Cewa Citta Da Lemon Tsami Na Maganin Kuraje?

Akwai dai magungunan gargajiya a Afrika da likitanci ya amince da su, kuma an sha yi shekaru aru-aru ana dacew, to sai dai akwai...

Shin Dangote Yace Litar Man Fetur Zata Koma N500?

Tun bayan samun saukin farashin man fetur daga matatar man Dangote dama kamfanin NNPCL ake samun labarai iri-iri harda na ƙarya. Batu: Wani shafin Facebook mai...

Ina Gaskiyar Wakar Naziru Ta Zagin Rarara?

Makawakin siyasa a Najeriya Rarara ya kasance mutumin da ake ta ambata a shafukan sada zumunta  tun bayan hirarsa da kafar DCL Hausa inda...

Shin An Haramta Jin Waƙoƙin Rarara A Nijar?

Dokokin ƙasar Nijar ga kafafen yaɗa labarai nada tsauri inda kafafen na gwamnati dama masu zaman kansu basa sanya waƙoƙin siyasa irin na Rarara. Batu: Akwai...

Ina Gaskiyar Cewa Shekaru 823 Ba’a Sami Watan Janairu Mai Juma’a Biyar Ba

Ranar farko ta shekarar 2025 wasu sun fara da yada ikirarin karya kan watan Janairun shekarar. Batu: Wani shafin Facebook mai suna Hussaini Lawan Roni ya...

Sababbin Labarai

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa wani labari tare da hotuna wanda ya yadu matuka da...
- Advertisement -spot_imgspot_img

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da suka bayyana cewa ‘yan Najeriya sunyi asarar makudan kudade yayin...

Cirani: Shin Tarayyar Turai ta amince ‘yan Afrika su tsallaka ta Libya ba tare da Biza ba?

Duk da cewa kasashen turai na nuna damuwa tare da daukar matakan rage shigar bakin haure, ‘yan cirani dake...

Shahararren

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Shin Maciji Na Shan Tumatir?

Ana iya ganin macizai a gonaki, cikin ciyawa harma...