Bindiddigi

Shin Shugaban ƙasa zai iya dakatar da gwamna?

A ranar 18 ga watan Maris na 2025 shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas tare da dakatar da...

Abinda ya kamata ku sani dangane da alƙaluman ƙididdiga da NBS ke fitarwa

Lokaci zuwa lokaci dai hukumar ƙididdiga ta Najeriya wato NBS na fitar da alƙaluman tashin farashin kaya ko saukar su. A lokuta da dama dai...

Ina gaskiyar cewa ruwan ganyen yalo na wanke koda?

Ganyen Yalo na da sinadarin potassium wanda likitan koda yace na da illa ga mai cutar koda kuma na iya tsai da zuciya a...

Shin dagaske ne hada tumatir, coffee da lemun tsami na sa fatar mutum tayi laushi?

Akwai dai bayanai  da dama na kula da lafiya dake yaduwa a kafafen sada zumunta wanda kuma basu da gurin zama a ilimin kimiyya...

Shin Najeriya ce ta uku cikin ƙasashen da aka fi kai hare-haren ta’addanaci a duniya?

Najeriya dai na cikin ƙasashen duniya dake fama da matsalar tsaro da hare-haren ta’addanci wanda wasu lokuta kan haddasa labaran ƙarya kan matsalar musamman...

Shin Gidan Sarkin Kano Na Nasarawa Makabarta Ce?

Tun bayan takaddamar masarauta a jihar Kano da ta sanya sarki Aminu Ado Bayero barin gidan Rumfa zuwa gidan sarki na Nasarawa akayi ta...

Ina Gaskiyar Cewa Akpabio Ya Ba Wa Natasha Hakuri

A cikin ‘yan makwannin nan dai an sami cacar baki tare da zarge-zarge tsakanin shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti, wanda...

Shin Shan Ruwan Roba Da Na Leda Na Da Illa?

Akwai wani bidiyo a kafar sada zumunta ta Tiktok inda wani shafi mai suna NajbelNursinghome ya wallafa inda aka sanya Illar Shan ruwan roba...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Hotunan samuwar makaman kariya zuwa Burkina Faso daga Rasha da China hadin AI ne

  Yayin da Rasha da ƙasar Sin ke ci gaba da tura makamai zuwa yankin Sahel, wani hoto da bidiyo...

Shahararren

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Mijin Rahama Sadau: ‘Yan social media na cigaba da yada hotunan karya

Tun bayan bullar labarin auren shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo...