Harkar Lafiya

Shin dagaske ne hada tumatir, coffee da lemun tsami na sa fatar mutum tayi laushi?

Akwai dai bayanai  da dama na kula da lafiya dake yaduwa a kafafen sada zumunta wanda kuma basu da gurin zama a ilimin kimiyya...

Shin Shan Ruwan Roba Da Na Leda Na Da Illa?

Akwai wani bidiyo a kafar sada zumunta ta Tiktok inda wani shafi mai suna NajbelNursinghome ya wallafa inda aka sanya Illar Shan ruwan roba...

Shin Cin Nama Iftila’i ne Ga Lafiyar Mutane?

Hukumomi lafiya na duniya dai sun bayyana yawan cin ko cin jan nama da yawa da cewa na iya janyo wasu cututtuka. To sai...

Kurji a wani sashe na fuska na nuna cuta a cikin mutum?

Iƙirarin dake yaduwa matuka a shafin TikTokinda yake cewa fitowar kurji a wani sashe na fuska na nuna alamar wata cuta a cikin mutum...

Ina Gaskiyar Cewa Citta Da Lemon Tsami Na Maganin Kuraje?

Akwai dai magungunan gargajiya a Afrika da likitanci ya amince da su, kuma an sha yi shekaru aru-aru ana dacew, to sai dai akwai...

Shin ‘Yan Kabilar Ijaw Na Jefa Jarirai Cikin Teku Don Gwajin DNA?

Kabilar Ijaw sun kasance mutane ne dake zauna a yankin Neja-Delta musamman a jihohin Bayelsa, Ribas da Delta duk da cewa ana samun ‘yan...

Shin Maciji Na Shan Tumatir?

Ana iya ganin macizai a gonaki, cikin ciyawa harma a kan bishiyoyi, domin kuwa manoma sunsha ganinsu kodai lokacin damuna ko a lambu lokacin...

Shin maza basa samun kansar mama?

Ikirarin shaci fadi kan kansar mama Ko nono 1. Shin maza basa samun kansar mama? Da dama dai mutane na ikirarin cewa kansar mama ta mata...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta ta TikTok wanda ke nuna cewa jami'an tsaro sun kwashe...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Shahararren

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

You might also likeRELATED
Recommended to you

Ikirarin karya kan mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima

Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna DDL Hausa ya wallafa...

Shin maza basa samun kansar mama?

Ikirarin shaci fadi kan kansar mama Ko nono 1. Shin...