Harkar Lafiya

Yadda iƙiraran ƙarya kan jima’i ke sanya mazaje kashe kansu wajen shan magunguna

  Akwai dai iƙirarai kala-kala kan batun ƙarfin namiji a gado da kuma tsawon lokacin daya kamata ya ɗauka yana jima'i wanda zai tabbatar da...

Ƙarya ne: Ba a kwantar da Dr. Zakir Naik a asibiti ba

Akwai labarai dake yaɗuwa a kafafen sada zumunta dake iƙirarin cewa shahararren mai wa’azi da da’awa dan ƙasar Indiya Dr. Zakir Naik na kwance...

Karya ne Ali Nuhu bai samar da Asibiti a Abuja ba

Akwai dai wani labari da kuma hotuna dake matukar yaduwa a kafafen sada zumunta dake ikirarin cewa shahararren dan wasan kwaikwayo Ali Nuhu ya...

Shin London Clinic da Buhari ya rasu karamin asibiti ne?

Asibitin London clinic da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu dai asibiti ne dake kasar Burtaniya. Wasu mutane a Najeriya saboda da sunji ance...

Mecece lalurar galahanga Wato autism ko tana da alaka da iskokai?

Galahanga dai shi ne haifar yaro da wasu ƙarin kwayoyin halitta. Yanayin kwayoyin halittar yawanci na shafar koyon wani abu da zai yi da...

Shin ruwan AC na da tsaftar sha da zubawa a batiri?

Akwai dai wasu ikirarai dake yawo a kafafen sada zumunta da dama dake nuna cewa ruwan dake fitowa daga na’urar sanyaya guri wato AC...

Karya ne: Kashin Bera baya maganin appendix

Ikirari: Akwai wani bidiyo mai tsawon sakan arba’in dake yaduwa a kafar sada zumunta ta Facebook da aka ji wani na ikirari cewa  kashin bera...

Ina gaskiyar cewa ruwan ganyen yalo na wanke koda?

Ganyen Yalo na da sinadarin potassium wanda likitan koda yace na da illa ga mai cutar koda kuma na iya tsai da zuciya a...

Sababbin Labarai

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON wanda Najeriya ta zo ta biyu, akwai labarai kala-kala...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da Allah wadai da kisan wasu ƴan gida ɗaya su bakwai...

Hotunan samuwar makaman kariya zuwa Burkina Faso daga Rasha da China hadin AI ne

  Yayin da Rasha da ƙasar Sin ke ci gaba da tura makamai zuwa yankin Sahel, wani hoto da bidiyo...

Shahararren

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...

Bidiyon da ake yaɗawa ba na waɗanda sukai kisan Ɗorayi bane 

Ƴan Najeriya dai na cigaba da jimami tare da...

You might also likeRELATED
Recommended to you