Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Dalilan Karancin Takardun Naira

‘Yan watannin da suka gabata ne dai ‘yan kasuwa suka fara nuna damuwa na karancin takardar Naira dari (N100) wanda suka ce yana illa...

Shin Jagora A Jam’iyyar NPP Ta Ghana Aziz Yace Duk Limami Ko Sarkin Da Bai Zabi Bawumia Ba Zai shiga Wuta?

A yayin da ake shirin zaben shugaban kasa a kasar Ghana ana cigaba da samun karuwar yaduwar ikirari da  labarun karya domin bata wani...

Shin Maciji Na Shan Tumatir?

Ana iya ganin macizai a gonaki, cikin ciyawa harma a kan bishiyoyi, domin kuwa manoma sunsha ganinsu kodai lokacin damuna ko a lambu lokacin...

Shin Gaskiyane Mali Ta Fita Daga Kangin Bashin Kasashen Waje?

Hausawa sukace bashi hanji ne… wato yana cikin kowa- Kasashen Afirka na cikin kasashen duniya dake karbar basussuka daga bankunan kasa da kasa dama...

Shin Trump Ya Zanta Da Putin Kan Ukraine?

Shekara da shekaru akwai takaddama da takun saka tsakanin kasar Amurka da Rasha inda kowannen su ke son baza capacity da nuna karfin iko...

Menene Hadin Kungiyar Lakurawa Da Harin Kebbi?

Shalkwatar tsaro ta Najeriya dai ta tabbatar da wanzuwar wata kungiya data kira ta “yan ta’adda” mai suna Lakurawa dake da sansani a jihar...

Babu ‘Yan Arewa A Taron Hadin Gwiwar Najeriya Da Saudiyya?

Alakar Najeriya da kasar Saudiyya dadaddiyar alaka ce musamman kasancewar shekaru aru-aru musulman Najeriya na zuwa aikin hajji da umarah dama harkokin kasuwanci. Batu: Akwai wani...

Ina Aka Kai Yaran Da Ake Zargi Da Cin Amanar Kasa?

Ranar Juma’a ce dai gidajen jaridu da kafafen sada zumunta suka cika da labari, hotuna da bidiyo na wasu yara da hukumar ‘yan sanda...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...
- Advertisement -spot_imgspot_img