Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Shin Bakanuwa Ce Ta Farko Data Zama Kwamishinan ‘Yan Sanda A Arewa?

Nuna wane ko wance sune na farko da suka zama ko suka kware kan wasu ayyuka ko fannoni na zuwa da ikiraran karya a...

Shin da gaske jemage ta baki yake haihuwa?

Wani bidiyo da aka wallafa a kafar sada zumunta ta Facebook inda ciki akai ikirarin kanzan kurege ko kuma ace shaci fadi wanda a...

Bidiyon Shekarar 2013 Na Sojojin Najeriya Dana Faransa A Mali Na Yaduwa A Matsayin Sabo

Tun bayan sabon zarge-zarge da gwamnatin kasar Nijar tawa gwamnatin Najeriya kan samar da sansanin sojin Faransa a wani yanki na arewacin Najeriya aka...

Ina Gaskiyar Harin Kunar Bakin Wake A CBN?

An dai cigaba da samun kirkirarrun hotuna da ake amfani da fasahar AI (deep fake) dake yaduwa tare da yadasu domin kawar da kan...

Shin Akwai Sansanin Sojan Faransa A jihar Borno?

Gwamnatin kasar Nijar dai na cigaba da zargin gwamnatin Najeriya wajen cewa tana hada kai da kasar Faransa domin tada hargitsi a kasar ta...

Ko Gaskiya Ne Faransa Ta Maka Nijar A Kotun Duniya Kan Uranium?

Tun bayan juyin mulki da akayi a kasar Nijar dai ake ta samun tataburza tsakanin kasar Faransa da Nijar wanda hakan ya haddasa yaduwar...

Shin Nijar Zata Gina Katanga Tsakaninta Da Najeriya?

Akwai dai zarge-zarge tsakanin gwamnatin Najeriya da Nijar tun bayan juyin mulki da sojoji sukayi a kasar, wanda ke rura wutar labaran karya dangane...

Shin Cristiano Ronaldo Yayi Umrah?

A yan kwanakin baya dai wani tsohon abokin wasan shahararren dan wasan kwallon kafar nan Cristiano Ronaldo yana nuna sha’awar musulunci inda wasu har...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...
- Advertisement -spot_imgspot_img