Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Masu kutse sunyi amfani da shafin ‘yan sanda wajen wallafa labarin karya na mutuwar Shugabar kasar Tanzania

Masu kutse sun karbe ikon shafin X din rundunar yan sandan Tanzania a inda suka bayyana mutuwar shugabar kasar Samia Suluhu Hassan duk da...

Bidiyon Rarara da matarsa na sumbatar juna hadin AI ne

  Ikirari: Akwai wani bidiyo da wani shafin Facebook mai suna Yaron Sokoto ya wallafa inda aka ga fitaccen mawakin nan Rarara da amaryarsa suna sumbatar...

Sanata Sani Musa bai ce Sanata Kawu Sumaila ya koma makarantar koyon turanci ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Premier Radio 102.7 FM ya wallafa labarin cewa wani Sanata mai suna Sani Musa ya gabatar da koke ga...

Matar Dan Bello na raye masu neman shares da likes ne ke yada cewa ta mutu

Ikirari: Wani shafin TikTok mai suna @danbello307 ya wallafa wasu faifan bidiyo tare da ikirarin cewa matar Dr. Bello Galadanchi wanda aka fi sani da...

Tsoffin motocin da ake nunawa ba na gidan Mai Deribe bane

  Ikirari: Akwai wani shafin Tiktok mai suna @abbasecmaina wanda ya wallafa wani bidiyo da aka ga tsoffin motoci kuma ya rubuta ikirarin cewa tsoffin motocin...

Shin shugaban Burkina Faso ya ayyana haihuwa kyauta a asibitocin ƙasar?

  Iƙirari: Wani shafin Facebook mai suna ATP Hausa ya wallafa cewa; shugaban kasar Burkina Faso ya ayyana haihuwa kyauta a asibitocin kasar. ((https://www.facebook.com/share/p/16DYLSfxG3/?)) Wannan wallafa ta sami...

Ina gaskiyar ganawar Tinubu da Kwankwaso?

Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Tijjani Tj Hamza ya wallafa wani bidiyo inda yayi ikirarin cewa; “Kwankwaso ya gana da shugaban kasa Bola Ahmed Tunubu,...

Shin an nemi wulakanta Shugaban Burkina Faso a Faransa?

A cikin ‘yan shekarun nan an cigaba da samun labaran karya musamman dake da alaka da kasar Burkina Faso. Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Rahama...

Must read

Labarin cewa Christopher Musa ya bai wa Aminu Ado Bayero wa’adin awa 24 ya je ya same shi, ƙarya ne

Tun bayan tababar sarautar Kano ake samun labaran karya...

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan...
- Advertisement -spot_imgspot_img