Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Labarin karya kan shugaban Faransa dangane da Burkina Faso

Takun sakar dake tsakanin shugaban kasar Burkina Faso da kasar Faransa ba abu ne boyayye ba. Akwai dai zarge-zarge da dama kan kasar Faransa da...

Wasu na yada tsohon bidiyon dawo da gawar Marigayi Isa Gusau a matsayin ta Buhari

  Akwai dai wani bidiyo dake yawo matuka a shafukan Tiktok da Facebook inda ake nuna cewa gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ce aka...

Shin Jami’an kare haddura ta kasa zasu iya aiki a hanyoyi mallakar jiha?

Akwai dai tataburza a wasu jihohin Najeriya inda wasu ke ganin cewa jami’an hukumar kiyaye haddura ta kasa wato road safety ba zasu iya...

Alkalanci ta shaida wasu daga cikin munanan hare-haren Rasha a Ukraine

  Mutane da dama anan yankin namu wanda ya hada dani kai na na kallon ko sauraron yake-yake da akeyi tsakanin kasashen daga nesa. Mutane...

Mecece lalurar galahanga Wato autism ko tana da alaka da iskokai?

Galahanga dai shi ne haifar yaro da wasu ƙarin kwayoyin halitta. Yanayin kwayoyin halittar yawanci na shafar koyon wani abu da zai yi da...

Ko kun san an taba mamaya da yiwa wasu kasashen Turai mulkin mallaka kusan irin na Afrika?

Yawancin lokuta Idan akai maganar mulkin mallaka, mu anan muna tunanin cewa kasashen Afrika da wasu a Asiya ne kadai turawa suka yiwa mulkin...

Shin ruwan AC na da tsaftar sha da zubawa a batiri?

Akwai dai wasu ikirarai dake yawo a kafafen sada zumunta da dama dake nuna cewa ruwan dake fitowa daga na’urar sanyaya guri wato AC...

Yadda aka yaudari ‘ƴan Afrika shiga yakin Rasha da Ukraine

  Tun da Rasha ta fara mamaya a kasar Ukraine a shekarar 2014 ake cigaba da rasa rayukan sojoji da fararen hula tsakanin kasashen biyu. Babbar...

Must read

Labarin cewa Christopher Musa ya bai wa Aminu Ado Bayero wa’adin awa 24 ya je ya same shi, ƙarya ne

Tun bayan tababar sarautar Kano ake samun labaran karya...

Labaran ƙarya da ake yadawa kan kalaman Trump a shafukan Facebook

Tun bayan iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na kisan...
- Advertisement -spot_imgspot_img