Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Babu ‘Yan Arewa A Taron Hadin Gwiwar Najeriya Da Saudiyya?

Alakar Najeriya da kasar Saudiyya dadaddiyar alaka ce musamman kasancewar shekaru aru-aru musulman Najeriya na zuwa aikin hajji da umarah dama harkokin kasuwanci. Batu: Akwai wani...

Ina Aka Kai Yaran Da Ake Zargi Da Cin Amanar Kasa?

Ranar Juma’a ce dai gidajen jaridu da kafafen sada zumunta suka cika da labari, hotuna da bidiyo na wasu yara da hukumar ‘yan sanda...

Shin Gwamnan Ribas Ya Haramta Ayyukan NNPC A Jihar?

A ranar larabe ce dai wata kotun tarayya a Abuja ta baiwa babban bankin kasar CBN da ofishin akanta janar na kasar da kada...

Shin Jami’ar Abuja Na Yin Kwasa-Kwasai Kyauta?

Tun lokacin matsalar cutar Covid-19 jami’o’i a fadin Najeriya suka fara karfafa karatu ta yanar gizo wato online. Duk da cewa akwai jami’ar NOUN...

Matsalar Wutar Lantarki A Arewacin Najeriya

Kwanaki sama da bakwai kenan jihohi arewa maso yamma bakwai, Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Jigawa, Sokoto da Zamfara,  arewa maso gabashi guda shida Adamawa,...

Gaskiyane Sanata Akpabio Yayi Sallah A Masallacin Kasa?

Masallacin kasa wato National Mosque dake Abuja dai gurin ibadane da mafi kasarin lokuta shugabanni ke zuwa yin ibada ko daura auren ‘ya’yansu. Batu: Ranar Juma’ar...

Shin Asusun IMF Ya Musanta Hannu Kan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya?

Asusun bada lamuni na duniya wato IMF dai wani asusu ne mai mambobin kasashe 191 da aka samar don bada lamuni, tare da shawarwari...

Shin Daga Tutar Rasha A Arewa Yasa Aka Saka Hausa A Kudin BRICS?

Kungiyar kasa da kasa ta BRICS dai a jiya laraba ta fitar da samfurin kudin kungiyar da zasu fara amfani dashi a kasuwancin kasa...

Must read

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...
- Advertisement -spot_imgspot_img