Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Ko Majalisar Dinkin Duniya Na Neman Masu Fassara A Jihohin Arewacin Najeriya?

Yaren Hausa dai na cikin yarukan dake kara samun tagomashi a kasashen duniya dama kungiyoyin kasa-da-kasa domin kokarin isar da sako ga miliyoyin masu...

Shin Gaskiya Ne Sama Da kashi 70% na Matasan Najeriya Na Shan kwaya?

Shekara da shekaru dai hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA na kokawa kan matsalar shaye-shaye musamman tsakanin matasa. Shugaban hukumar...

Hoton Karya Kan Rashin Lafiyar Tinubu

Shin Hoton Rashin Lafiyar Tinubu Gaskiya Ne? Akwai dai mutane da dama a Najeriya da suka wallafa wani hoto a Facebook dama yin karamin bidiyo...

Shin shugaban kasar Korea ta arewa yace zai iya gyara Najeriya cikin shakara daya?

Gabatarwa Shekaru da dama dai yan Najeriya na ganin cewa kasar bata kan turbar dai-dai wato tana bukatar saiti ko ace gyara, musamman yadda ake...

Bindiddigi Kan Batun Lafiyar Kwakwalwa

Lafiyar kwakwalwa wato mental health lalura ce da ake kace-nace a kanta tare da kokarin ganin an wayar da kan mutane to sai dai...

Ikirarin Tinubu na shigowar kudaden zuba jari dag kasashen waje daya kai dala biliyan talatin $30bn ba dai-dai bane

Shugaba Bola Tinubu a cikin jawabinsa na ranar daya ga watan Oktoba wato ranar bikin yan cin kan kasar yayi ikirarin cewa cikin shekara...

Must read

Mutum uku ne suka mutu a hadarin hanyar Abuja zuwa Lokoja ba sama da mutane 100 ba

  Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Karaduwa post ya wallafa...

CBEX: Yadda zaku gane Idan kamfanin sanya hannun jari na da rijista

A ‘yan kwanakin nan an ga wasu rahotanni da...
- Advertisement -spot_imgspot_img