Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Iƙirarin wata mata tazo daga wata duniya ta Sauka a filin jirgi na JFK a Amurka ƙarya ne

Akwai wani labari dake yaɗuwa matuƙa a kafafen sada zumunta inda ake iƙirarin cewa wata ta sauka a filin tashi da saukar jiragen sama...

Ina gaskiyar cewa babu sojin ƙasar waje a Nijar

Juyin mulkin da soji sukayi a ƙasar Nijar ya janyo takun saƙa da wasu ƙasashe. Ƙasar ta Nijar dai ta fice daga ƙungiyar ECOWAS tare...

Ƙarya ne: Shugaban Rasha Putin bai sanya hukunci mai tsanani ga wanda ya ƙona Al-Kur’ani ba

Ana samun mutane a wasu ƙasashen duniya dake yin batanci ga Annabi Muhammadu SAW ko wulaƙanta Alku'ani mai girma. Irin wadannan abubuwa dai na janyo...

Ƙarya ne: Ƙasashen Burkina faso, Mali da Nijar basu fara buga ƙuɗi ba, hoton AI ake yaɗawa

Tun bayan ficewar ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar daga ECOWAS da kuma kafa ƙungiyar ƙawancen ƙasashen Sahel AES ake cigaba da yaɗa labarai...

Abinda ya kamata ku sani dangane da zaɓen shugaban kasar Kamaru

A ranar asabar mai zuwa ne dai al'ummar ƙasar Kamaru zasu je runfunan zaɓe domin zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban ƙasar mai ci Paul Biya na...

Malam Lawal Triump: Ƙarya ne Shaikh Daurawa bai yi kalaman muzanci ba

Yayin da ake cigaba da taƙadda kan batun Malam Lawal Triumph a jihar Kano kan batun daya shafi addini. Akwai dai iƙiraran ƙarya dake...

Ƙarya ne: Ba a baiwa ƙabilar Hausa kambun bajinta na duniya ba

Akwai wani hoton alamun bada kyauta na kambun bajinta wanda ake iƙirarin cewa kundin bajinta na duniya wato Guinness World Record ne suka baiwa...

Ƙarya ne: Hoton da ake yadawa kan shugaban Nijar da ƙaninsa haɗin AI ne

Akwai wani hoto dake yaduwa a kafafen sada zumunta inda ake iƙirarin shugaban ƙasar Nijar Janar Abdourahmane Tiani ne da ƙaninsa. A hoton dai...

Must read

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...
- Advertisement -spot_imgspot_img