Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Me ke janyo ƙaruwar juyin mulki a ƙasashen Afrika?

Ƙaruwar juyin mulki a ƙasashen Afrika na da matuƙar tasiri wajen daƙile mulkin damokraɗiyya musamman kasancewar dama mulkin damokraɗiyyar ba ƙarfi yayi ba. Juyin mulkin...

Tun shekarar 1999 na bar Musulunci cewar Binta Farouk

Wasu shafukan sada zumunta sun yaɗa labarin cewa wata mai suna Binta Farouk ta bar Musulunci ta koma Kirista, labarin ya ƙara da cewa...

Labarin tilasta matasan Najeriya shiga soja ƙarya ne

Akwai wani iƙirari dake yaɗuwa a kafafen sada zumunta mataƙa kan hafsan sojin ƙasa na Najeriya Laftanal Janar Waidi Shaibu. Iƙirari: Wani shafin Facebook mai suna Muhammad...

Abinda ya kamata ku sani kafin tafiya cirani ko cike tallafin karatu

Yayin da matasa a Afrika musamman a Najriya ke cigaba da kokarin samun tallafin karatu, aikin yi, horo ko neman kudi a kasashen waje,...

Ƙarya ne: Shugaba Tinubu bai baiwa iyalan marigayi Yar’adua bashin Dala biliyan 5 ba

Akwai wani iƙirari dake yaɗuwa matuƙa a shafukan sada zumunta dangane da iyalan tsohon shugaban ƙasar Najeriya marigayi Umaru Musa Yar'adua. Iƙirari: Wani shafin Tiktok mai...

Wasu labaran ƙarya dake yaduwa kan barazanar Trump ga Najeriya

A duk lokacin da aka sami wasu manyan bayanai musamman tsakanin ƙasa da ƙasa ko wasu jigogin siyasa, wasu kan yaɗa labaran ƙarya domin...

Abubuwan dake haddasa faɗace-faɗace bayan zaɓuka a Afrika

Zaɓe na nufin damar da jama'a ke da ita na zaɓar shugabannin su cikin lumana da gaskiya. Amma a zahiri, a yawancin ƙasashen Afrika, wannan...

Hoto haɗin ƙirƙirarriyar basirar AI kan yaƙin Sudan

Yayin da ƙasashen duniya da mutane ke cigaba da magana tare da Allah wadai da abubuwan dake faruwa a Sudan. A duk lokutan wani rikici...

Must read

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...
- Advertisement -spot_imgspot_img