Dangane Damu
Abinda Alkalanci yake yi shine na ƙoƙarin bindiddigin iƙirari, bayani, hotuna dama bidiyo domin yaƙi da bayanai, ko alƙaluman ƙarya da na shaci faɗi wato misinformation/disinformation a turance. Sannan muna ilimantar da mutane da koyar dasu dabarun kaucewa labaran ƙarya da samun sahihan bayani musamman a wannan lokaci da ake samun ƙarin bayanai, hotuna da bidiyon ƙarya.
Ku tuntube mu ta: [email protected]
Biyo Mu
© Alkalanci 2025. Duk haƙƙin mallaka

