A cikin ‘yan makwannin nan dai an sami cacar baki tare da zarge-zarge tsakanin shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti, wanda...
Sanata Akpabio ya sharara karya kan babu barazanar ta’addanci a Najeriya.
Shekaru sama da goma kenan Najeriya ke fama da matsalar ‘yan kungiyar Boko Haram...