Tag:Faransa

Ƙarya ne: Shugaban Senegal bai karanta jawabin shugaban Faransa ba

Wani shafin Facebook mai suna Nijer Hausa 24 ya wallafa wani iƙirari dake cewa shugaban ƙasar Senegal Bassírou Diomaye Diakhar Faye ya karanta jawabin shugaban...

Me yasa shugaban Nijar ke zargin Najeriya ba tare da fito da hujjoji ba?

Tun bayan juyin mulki da sojoji sukayi a ƙasar Nijar Shugaban ƙasar Abdurahaman Tiani ke takun saka da kasar Najeriya inda ya sha zargin...

Shin an nemi wulakanta Shugaban Burkina Faso a Faransa?

A cikin ‘yan shekarun nan an cigaba da samun labaran karya musamman dake da alaka da kasar Burkina Faso. Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna Rahama...

Bidiyon Shekarar 2013 Na Sojojin Najeriya Dana Faransa A Mali Na Yaduwa A Matsayin Sabo

Tun bayan sabon zarge-zarge da gwamnatin kasar Nijar tawa gwamnatin Najeriya kan samar da sansanin sojin Faransa a wani yanki na arewacin Najeriya aka...

Shin Akwai Sansanin Sojan Faransa A jihar Borno?

Gwamnatin kasar Nijar dai na cigaba da zargin gwamnatin Najeriya wajen cewa tana hada kai da kasar Faransa domin tada hargitsi a kasar ta...

Ko Gaskiya Ne Faransa Ta Maka Nijar A Kotun Duniya Kan Uranium?

Tun bayan juyin mulki da akayi a kasar Nijar dai ake ta samun tataburza tsakanin kasar Faransa da Nijar wanda hakan ya haddasa yaduwar...

Ko Gaskiya Ne Tinubu Ya Baiwa Faransa Damar Hakar Ma’adanai A Arewacin Najeriya?

Tun bayan da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ziyarci kasar Faransa akwai dai ikirari da labarai dake yaduwa wasu akwai kamshin gaskiya wasu kuma...

Ko Sojojin Faransa Sun Iso Najeriya?

Kome yasa ake cigaba da yada labaran karya kan kasar Faransa a Najeriya bayan wasu kasashe sun bukaci sojojinsu su fice? Batu: Akwai wani shafin Facebook...

Latest news

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu Buhari ake ta yada wasu labarai da iƙirarai kala-kala wanda...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa...

Me yasa Amurka ta kai hari Sokoto?

Kasar Amurka ta takaddamar da hare-hare a wasu yankuna a arewacin Najeriya. Yanku nan sun hada da Arewa maso...

Must read

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin...