Tag:Fact-check Hausa

Shin London Clinic da Buhari ya rasu karamin asibiti ne?

Asibitin London clinic da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu dai asibiti ne dake kasar Burtaniya. Wasu mutane a Najeriya saboda da sunji ance...

Ina Gaskiyar cewa Asiya Sulaiman Ibrahim Itace Mace Ta Farko Data Kammala Karatun Digiri A Yankin Falgore?

Garin Falgoren Daji dake karamar hukumar Doguwa gari ne dake bakin dajin daya hada jihar Kano da Bauchi kuma ya hade da dajin Yankari....

Yadda Wasu Ke Shammatar Gidajen Jaridu Wajen Yada Labaran Karya

Labaran karya Ko labaran kau da hankula koma labaran yaudara yana neman zama ruwan dare a harkar tsaro dama yaki da yan bindiga a...

Shin Maciji Na Shan Tumatir?

Ana iya ganin macizai a gonaki, cikin ciyawa harma a kan bishiyoyi, domin kuwa manoma sunsha ganinsu kodai lokacin damuna ko a lambu lokacin...

Ko Majalisar Dinkin Duniya Na Neman Masu Fassara A Jihohin Arewacin Najeriya?

Yaren Hausa dai na cikin yarukan dake kara samun tagomashi a kasashen duniya dama kungiyoyin kasa-da-kasa domin kokarin isar da sako ga miliyoyin masu...

Latest news

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu Buhari ake ta yada wasu labarai da iƙirarai kala-kala wanda...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin cewa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai sauya sheƙa...

Me yasa Amurka ta kai hari Sokoto?

Kasar Amurka ta takaddamar da hare-hare a wasu yankuna a arewacin Najeriya. Yanku nan sun hada da Arewa maso...

Must read

Labarin cewa Aisha Buhari ta amince ta auri Sheikh Isa Ali Pantami ƙarya ne

Tun bayan kammala iddar tsohuwar matar shugaban kasa Muhammadu...

Gwamna Abba Kabir Yusuf bai cire Mustapha Kwankwaso daga muƙaminsa ba

A ƙarshen watan Disemba ne dadi aka sami labarin...