Asibitin London clinic da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu dai asibiti ne dake kasar Burtaniya.
Wasu mutane a Najeriya saboda da sunji ance...
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mulki kasar a matsayin soja tsakanin shakerar 1983 zuwa 1985. Sannan ya kara mulkar kasar a mulkin farar...