Most recent articles by:

Alhassan Bala

- Advertisement -spot_imgspot_img

Ina gaskiyar cewa Amurka, Faransa ke neman haddasa faɗa tsakanin Sudan da Chadi?

  Duk lokacin da aka sami wata hatsaniya ko rikici tsakanin kasashe, wasu na amfani da wannan dama wajen yada jita-jita da labaran karya. Iƙirari: Akwai wani...

Bidiyon ƴan sanda sunyi kame a Edo ƙarya ne, bidiyon ya faru a Ghana ne

  A yayin da ƴan Najeriya ke cigaba da Allah wadai da kisan wasu matafiya a jihar Edo, wasu na amfani da wannan dama wajen...

Waɗanne ƙasashe ne ke rura wutar yaƙin Sudan?

Yaƙin Sudan dai ana yin sane tsakanin dakarun sojin ƙasar wanda  Janar Abdul Fatah Al-Burhan ke shugabanta kuma shine shugaban ƙasa da dakarun RSF...

Ina gaskiyar cewa Burkina faso tayi watsi da buƙatar Saudiyya na gina masallatai 200?

Iƙirari: Akwai wani shafin Facebook mai suna Comr Abba Sani Pantami ya wallafa wani iƙirari a ranar 20/03/2025 dake cewa; "Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim...

Ikirarin karya kan mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima

Ikirari: Wani shafin Facebook mai suna DDL Hausa ya wallafa wani ikirari dake cewa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya koka kan yadda dan gidan...

Ina gaskiyar cewa ‘yan ƙasar Iceland na azumin sama da awanni 22?

Duk shekara ana samun wasu ƙasashe sufi wasu tsawon lokacin shan ruwa. Yayin da wasu kanyi a yanayin zafi wasu kuma sanyi. Iƙirari: Akwai wani shafi...

Shin Shugaban ƙasa zai iya dakatar da gwamna?

A ranar 18 ga watan Maris na 2025 shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas tare da dakatar da...

Abinda ya kamata ku sani dangane da alƙaluman ƙididdiga da NBS ke fitarwa

Lokaci zuwa lokaci dai hukumar ƙididdiga ta Najeriya wato NBS na fitar da alƙaluman tashin farashin kaya ko saukar su. A lokuta da dama dai...

Must read

Ina gaskiyar Iƙirarin mai da waɗanda ake zargi da kisa a Kano zuwa kudancin Najeriya?

IƙirariWani bidiyo yana ta yaɗuwa a kafar sada zumunta...

Ina gaskiyar labari da hotunan baiwa ƴan wasan Super Eagles gidaje da motoci

Bayan da aka kammala gasar cin kofin Nahiyar Afirka...
- Advertisement -spot_imgspot_img